Kayan aiki

1hr 30min
  1. Attaruhu 5
  2. albasa 2
  3. wake kofi 3
  4. Maggi
  5. gishiri

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Da farko na wanke wake na cire hancin na saka attaruhu albasa

  2. 2

    Na markada nasa manja da Maggi da gishiri ka kulla na dafa a wuta shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Yusuf
Amina Yusuf @MamanHumayra
rannar

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
inde samu kunu da safe in hada da alalan nan ko kuma jollof da rana 😋😉

Similar Recipes