Wake da shinkafa da miya

Umma Aɓuɓakar
Umma Aɓuɓakar @cook_29654424
Zamfara

My favorite 😁

Wake da shinkafa da miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

My favorite 😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi 3
  2. shinkafa kofi 2
  3. kayan miya
  4. Mangyada,
  5. maggi
  6. curry
  7. tàfarnuwa
  8. albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki Fara wanke wakenki saiki dafasa idan zaki dafa kisaka Dan gishiri

  2. 2

    ,Sai shinkafarki kidafata itama gurin wanketa kiwanke d gishiri,

  3. 3

    Saiki tafasasu idan suka shanye ruwan saiki sauke kidauko mangyada kisoya,

  4. 4

    Saiki zuba kayan miyanki,kibare Yar tàfarnuwa gudu hudu saiksaka idan yafara tafasa

  5. 5

    Saiki saka su maginki da curry,

  6. 6

    Saiki yanka albasa kizuba kirufe idan tadauki Rabin awa to miyarki tadahu saici💃.

  7. 7

    Saiki dauko kayanmiyanki dakika wankesu kika markada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Aɓuɓakar
Umma Aɓuɓakar @cook_29654424
rannar
Zamfara
Ina matukar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes