Dankalin hausa, sauce din albasa da shayin na'a na'a

Erbeederh Hoossereeneeh
Erbeederh Hoossereeneeh @abida3258
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45 min
mutane 2 yawan
  1. Dankalin hausa
  2. Albasa
  3. Maggie
  4. Mai gyada
  5. Tattasai da Attarugu

Umarnin dafa abinci

45 min
  1. 1

    Zaki fere dankalin ki sai ki soya

  2. 2

    Zaki yanka albasa da attaguru da tattasai

  3. 3

    Sai ki soyasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Erbeederh Hoossereeneeh
rannar

sharhai

Similar Recipes