Tura

Kayan aiki

  1. sprite
  2. Granadine syrup
  3. Orange
  4. leafMint
  5. Ice
  6. Panta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki xuba ice wato kankara panta da sprite kixuba granadine syrup duk kala da kikeso sai kiyamotsa saiki yanka lemon daxakiyi garnish dashi slice xaki yanka sai kisa asha dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ameerah's kitchen
ameerah's kitchen @cook_37546702
rannar

Similar Recipes