Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. 2dankalin hausa
  2. mai
  3. cupFLOUR rabin
  4. MAGGI, CURRY, SALT
  5. 2kwai
  6. attarugu 2 da tomato 3
  7. 2albasa
  8. cabbage da alayyahu

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki fere dankali kidafa shi ya dahu ba sosai ba saiki xube a colander ki dora mai a wuta yayi zafi

  2. 2

    Ki kwaba flour kisaka mata maggi, Gishiri da curry saiki dinga kada dankalin kina tsomawa a flour kina sakawa a mai har ya soyu

  3. 3
  4. 4

    Saiki kwashe kirage mai kixuba albasa mai yawa da yankakken tomato idan suka soyu saiki xuba alayyahu da cabbage shima kidauko tarungu dakika jajjaga kixuba saiki saka su maggi kijuya saisun fara soyuwa saiki dan zuba ruwa spoon hudu kimotse ki xuba kwai ki rufe na 2mnt saiki juyashi kibarshi ya dahu da kyau shikenan kin gama 😋😋😋

  5. 5
  6. 6
  7. 7

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes