Soyayyen Kifi Tarwada

meena's cuisine @cook_18457416
Inason kifi musamman tarwada inasonshi aduk yanda aka sarrafashi. #2909
Soyayyen Kifi Tarwada
Inason kifi musamman tarwada inasonshi aduk yanda aka sarrafashi. #2909
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune abunda kike bukata yayin suyar kifinki
- 2
Zaki dauki kayan kamshi ki hadesu da sinadarin dandano da gishiri ki cakudasu su hade saiki barbade kifinki ki Mirza ya Shiga ko INA ajikin kifin saikibashi yan mintuna ko 15 ne saiki soyashi a mai
- 3
Shikenan ready to be enjoyed
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10690208









sharhai