CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gasashshen meat pie II
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gasashshen meat pie II ainihin hoton girkin

Gasashshen meat pie II

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria

Gasashshen meat pie II

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 500 gFlour
  • Butter leda daya 200g
  • 5Dankalin turawa manya guda
  • Albasa daya
  • 3Karas manya guda
  • Minced meat
  • Gishiri
  • tafarnuwaGarin
  • Sinadarin dandano
  • Baking powder rabin teaspoon
  • cokaliSugar rabin babban
  • 1/4 cupCorn flour
  • 2Qwai
  • Yayan habbatussaudah
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara da juye fulawar ki a bowl saiki kawo gishirin ki zuba da baking powder sai sugar kadan saiki gauraya flour sosai, saikiy kawo butter din ki juye ki mirtsike ta jikin fulawsr sai ta bace.

  2. 2

    Sannan saiki kawo ruwa da qwan ki daya ki kwabashi amma kar yayi ruwa bayan kin kwaba zaki barta ta huta zuwa minti 15

  3. 3

    Saiki dauko niqaqqen naman ki kijuye a tukunya kisa ma mai kadan da maggi da albasa curry gishiri garin tafarnuwa idan yafara dahuwa, saiki gyara dankalin ki ki fere ki wanke ki yanka qanana hakama Kara's da albasa

  4. 4

    Ki juye akan naman ki kicigaba da juya in sun laushi saiki kada corn flour da ruwa kamar kwabin wainar flour ki juye akan naman saiki rufe kibarsu zuwa minti biyar ki sauqe ki bari ya huce

  5. 5

    Zaki koma kan fulawar ki ki dauko ta saiki murza ki tada ta da fadi saiki sa a abin meat pie shape ki debo filling din kisa a tsakiya saiki lakaci ruwan flour kisa abakin meat pie din saiki hade ki danne saiki cire shi

    Gasashshen meat pie IImatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zaki kunna oven yayi xafi, saiki kada qwai daya ki shafe jikin meat pie din ki da ruwan qwan ki barbada yayan habbatussaudah saiki saka a oven ki gasa na minti 20 a wuta sama da qasa Shikenan.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar February 29, 2020 07:51
Jigawa State Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Meat Pie

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Beef Shawarma
  2. Chicken Shawarma
  3. Shawarma II🌯
  4. Shawarma
  5. Samosa2
  1. Burabuskon Gero da Miyar Taushe
  2. Faten wake
  3. Miyan alyyaho
  4. Fried rice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11672219
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close