Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu tire kijuye kayan fruits dunki, sai kisamu roba mai kyau kisa ruwa aciki.
- 2
Zaki tsaftace hannunki sai kifara yanka kankana kinayi kina wanke hannunki a ruwannan, inkingama sai ki yanka sauranma kana kana
- 3
Bayan kingama sai kisha kiji yanayin fruits dinnaki inkina bukatar siga sai kisa, tonima nawa yana bukatarsa nasa kadan, sai nadauko yogurt dina nasa a bowl nasa fruits dina yanda zansha sai nasa a fridge Dan yayi sanyi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12612458




sharhai