Green termarid moctail

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#FPPC. Hadin lemone na tsamiya Mai dadi nadan canja masa yanayine domin iyali suji dadinsha kada wancan method din ya gundiresu.

Green termarid moctail

Masu dafa abinci 13 suna shirin yin wannan

#FPPC. Hadin lemone na tsamiya Mai dadi nadan canja masa yanayine domin iyali suji dadinsha kada wancan method din ya gundiresu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
10 yawan abinch
  1. 8Tsamiya guda
  2. Green food colour
  3. Sukari Kofi biyu
  4. Red Syrup
  5. Cocumber daya
  6. Kankara
  7. Danyar citta (Ginger)

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Ki hada kayan da zakiyi mafani dasu waje daya, saiki dauko tsamiyarki da bawon abarba ki wanke su

  2. 2

    Saiki zubasu a tukunya kisa Ginger saiki sa ruwa ki tafasa

  3. 3

    Idan kin tafasa ya huce saiki goga cocumber ki zuba saiki tace

  4. 4

    Bayan kin tace saikisa sugar sanan kisa green food colour ki juya sosai, saiki dauko cups dinki ki zuba red syrup ko grenadine ko kuma any syrup da kike dashi indai ja ne

  5. 5

    Saikisa kankara sannan ki zuba lemonki a saman kankarar shikenan kin gama

  6. 6

    Iftar mubaraka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes