Tura

Kayan aiki

  1. Taco corn shell
  2. Lettuce
  3. Tomatoe
  4. Cucumber
  5. Cheese
  6. Garlic
  7. Peper
  8. Curry and thyme
  9. Maggi
  10. Seasoning
  11. Tomato sauce
  12. Onion
  13. Mixed vegetables

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa frying pan kisa oil kadan kisa onion da nikake nama,kisa maggi dasu spices dinki inda ya nuna

  2. 2

    Sekisa mixed vegetables dinki ki sawke ki ajiye gefe

  3. 3

    Ki yanka kayan lambu,ki dawko taco shells naki kisa a oven for 3mn kiyi warming dinsa but kina iyayi naki taco shells din da kanki

  4. 4

    Seki dawko taco shells ki fara sa nama,sana kisa tomatoes sauce

  5. 5

    Sekisa su vegetables dinki, kisa cheese a samashi

  6. 6

    Shikena, Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes