CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato) ainihin hoton girkin

Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi

Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi

Kara karantawa

Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi

Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

45mnt
6yawan abinchi
  • 5sweet potatoes
  • 2egg
  • 1maggi
  • Salt
  • Albasa
  • Oil for frying
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

45mnt
  1. 1

    Ki fere dankalin Hausa,sai kiyankashi Iya yanda kikeso. Kiaza ruwa a tukunya kisa gishiri kadan,kibarshi ya tafasa kamar minti hudu

  2. 2

    Bayannan sai kiyi draining din ruwan

    Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Zaki aza mai yayi zafi,sai ki zuba dankalin aciki. Kada kimotsa har sai ya fara soyuwa sannan ki juya dayan gefen. Idan ba hakaba zai iya wargajewa

    Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Zakibarshi har sai ya soyu sai ki kwashe

  5. 5

    Kisamu plate ki zuba aciki,sai ki ajiye gefe.

  6. 6

    Zaki fasa kwai ki yanka albasa kisa maggi da gishiri kadan kimotsa,zaki aza mai kadan yayi zafi sai ki soya

  7. 7

    Serve and enjoy your dafaffe km soyayyen dankalin Hausa tare da kwai

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar April 17, 2019 08:57
Sokoto State

sharhai (2)

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
April 21, 2019 07:59
Amma kinsan kan dadi ,😋😋yau gashi banida dankalin da ita Zan mana.gaskiya raina ya biya .
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Hausawa Kwai Ku Da Ku

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Crepe mai nama
  2. Cookies mai kwakwa
  3. Miyar wake tuwon shinkafa
  4. Lemon Abarba,🍍Tufa🍏 Da Karas
  5. Hadaddiyar Dahuwar kus kus mai kala
  1. Mixed berry smoothie
  2. Soyayyar kaza
  3. Cookies mai kwakwa
  4. Kukis Mara kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7781127
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close