Kukis Mara kwai

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

Wanan kukis din yana da dadi ga saurin narkewa a baki

Kukis Mara kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wanan kukis din yana da dadi ga saurin narkewa a baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 19mintuna
5 yawan abinchi
  1. 3 1/2Fulawa kofi
  2. 1/2Sukari
  3. Madara cokali 3
  4. Bota 250grms

Umarnin dafa abinci

Minti 19mintuna
  1. 1

    A tankade fulawa,a hada da sukari da madara da bota a buga sosai,sai a shafa bota a faranti a Mirza da abin Mirza kwababbiyar fulawa yayi Dan tudu,sai a gyara kowanne baki,sannan a yanka a tsaye,sannan a kuma yankawa a kwance,sai a saka cokali mai yatsu a Dan bubbula tsakiyar Sa,a jera a farantin gashi kar a saka kusa da kusa,sai a gasa har ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes