Hadaddiyar Dahuwar kus kus mai kala

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Tayi dadi sosai kuma bata cabewa ga kamshin da da ya hadu da kamshim bota sai ya bada wani Abu daban hmm ...

Hadaddiyar Dahuwar kus kus mai kala

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Tayi dadi sosai kuma bata cabewa ga kamshin da da ya hadu da kamshim bota sai ya bada wani Abu daban hmm ...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 minti
4 yawan abinchi
  1. Kus kus Leda daya
  2. Bota kwatan Kofi
  3. Kishiri kadan
  4. Ruwa Kofi daya da rabi
  5. Kala na abinci (Jar kala)

Umarnin dafa abinci

20 minti
  1. 1

    Da farko ki sami tukunyarki mai tsabta ki zuba bota Dinki idan ya narke sai ki zuba ruwa tare da gishirin ki,ki rufe tukunyar ki.

  2. 2

    Ki jira har ya tafasa sai ki zuba kus kus Dinki, ki bashi minti 10 sai ki Dan jiga jar kalarki ta abinci sai ki yaryada akai,ki kara bashi minti uku sai ki sauke.

  3. 3

    Zaki Iya ci da duk miyan da kike so, ni dai naci nawa da miyar nikakken nama wacce zan kawo muku yadda ake yi nan da bada dadewa ba da yardar Allah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes