Garau garau
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa ɗora yayi zafi sai azuba wake, idan yafara dahuwa sai a wanke shinkafa azuba, sai a tsane.
- 2
Sannan a maida a tukunya azuba gishiri da ruwa harya ida dahuwa sannan a kwashe
- 3
Sai a yanka tumatir da albasa da gurji ƙanana.
- 4
Bayan tadahu sai aka tsane, sannan aka ɗora mai yayi zafi aka soya naman,
- 5
Sannan aka daka tarugu da albasa aka ɗan soyasu sannan aka zuba maggi,garlic da kayan ƙamshi aka juya kazar
- 6
Sannan aka ɗan ƙara ruwan naman aka motse sai aka bar kazar taɗan ƙara dahuwa sannan aka kwashe.
- 7
An wanke kaza aka zuba albasa da gishiri da kayan ƙamshi,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7923672




sharhai (7)