CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankali
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankali ainihin hoton girkin

Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankali

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @cook_14117890

Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankali

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @cook_14117890
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr:30mins
10 yawan abinch
  • Shikafa Kofi 4 Mai chokalin cin abinci 2
  • Karas Rabin Kofi Green beans Rabin Kofi
  • 1Kaza
  • 4Sinadarin dandano
  • Kori chokali cin abinci 2
  • 2Madara chokalin cin abinci
  • 2Filawa chokalin cin abinci
  • Ruwa chokalin cin abinci 2 domin kwaba filawa da madara
  • Mai rabin kofi
  • 3Tattasai
  • 8Tarugu
  • 2Albasa madaidaita
  • Gishiri yadda zaiyi maka
  • 7 Tafarnuwaguda
  • 3Citta
  • Ruwa Kofi 1 & 1/2
  • hadin dankalin
  • 10Dankali
  • 3Mai chokalin cin abinci
  • 5Karas
  • 10Green beans
  • 2Sinadarin dandano
  • Gishiri in kana so kasa in baka so sinadarin dandanon ya isa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr:30mins
  1. 1

    Da farko zaki jika shinkafar cikin ruwan dumi yayi awa biyu masu kyau...shi zai baka rizalt mai kyau..bayan hakan Sai a wanke shinkafar asa ruwa akan wuta kamar kofin shan ruwa hudu..in ya tausa a zuba shinkafar a kara gishiri a juya a rife.

  2. 2

    A wanke karas da green beans a yanka su yan madaidaita irin yankan cube a ajiye a gefe....Idan shinkafar ta dau hanyar dahuwa a zuba masa mai chokalin cin abinci hudu da sinadarin dandano biyu Sai a juya a rufe....a bashi minti goma,in ta dahu saura kamar minti biyar ta karasa Sai zuba masa kayan lambun nan a juyasu a hankali su hade Sai a rufe a rage wuta kasa har Sai ta dahu...

  3. 3

    Miyar kuma zaki Daka kayan miyar ki, ki ajiye a gefe ki wanke kazar ki ki ajiye a gefe ki yanka albasa itama ki ajiye ta a gefe...sai ki sa tukunyar ki a wuta,in tayi zafi ki zuba mai,in man yayi zafi kisa albasa,dakakkiyar citta da tafarnuwa,ki juya su... su soyu na tsawon minti 1,Sai ki zuba kayan miyar ki soya ta minti 5-7...sannan ki zuba kazar nan ki zuba ruwa Kofi 1 & 1/2 ki sa kayan dandado da gishiri ki juya su hade Sai ki rufe ta..har Sai kazar nan yayi lugub.

  4. 4

    Sai ki zuba curry dinki ki juya ki tsame naman ciki,ki dama filawa da madara in ba ta ruwa bace ki hada ta gari da filawa ki dama da ruwa chokali uku..Sai ki zuba,ki juya ta sosai Sai ki rufe ki rage wuta ki bata minti 5...in tayi maki kauri ki kara ruwa..Sai ki sauke ta...

  5. 5

    Lallai zaki hadu dasu albasan nan da ya'ayan tarugu acikin miyar in kin lura...toh karki damu ki tace miyar da karamar kwando dukka Sai ki mayar tukunya ki daura kan wuta ki zuba kazar nan ki bata minti 3 kachal...zakiga tayi kyau tayi simut(smooth)

  6. 6

    Sai dankali
    Ki fere dankali ki wanke ta ki raba su gida 4 ko 6 ko wannen su..
    Sai ki fere karas ki raba gida 4 a tsaye,ko wanne dayan ki yanka ta guda uku a karkace ta bada shape mai kyau..
    Itama green beans a wanke a yanka ko wanne 4 a karkace kamar karas...

  7. 7

    Sai a hada su dukkan a tafasa kamar na tsawon minti 3..sai a zuba gishiri da dunkulen dandano a juya a rufe a bashi minti 2...sannan a juye a kwando ya tsane sosai sai a zuba masa mai a juya...

  8. 8

    Sannan a kunna obin(oven)in yayi zafi,a zuba dankalin nan a farantin gashi a gasa ta tsawon minti 10-15...a dinga yi ana dubawa ana juyawa...in yayi har ciki sai a kashe wutar...an gama kenan

    Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankalimatakin girki8 hoto
  9. 9

    Shinkafar basmati,da chicken Curry soup da dankalimatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @cook_14117890
rannar August 23, 2019 10:15

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Basmati Chicken Curry Soup Dankali

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gashin hanta
  2. Tsire
  3. Faten tsaki
  4. Pepper kayan ciki
  5. Soyayyar doya da kwai
  1. Farfesun naman kan sa
  2. Soyayiyar wara mai soyyayen attarugu da albasa
  3. Tsire
  4. Pepper kayan ciki
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10366008
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close