Tsire

Khabs kitchen
Khabs kitchen @cook_12518412
Kano

Tsire tsohon abinci ne na tande tande da makulashe akasar Hausa musamman arewacin Nigeria... Yanada dadi sosai da amfanu ajikin Dan Adam,musamman idan yaji su albasa,tumatir..baking daga kasashen wake suna sanshi sosai...abinci be da ake samo a ko ina acikin garin kano....#NAMANSALLAH

Tsire

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Tsire tsohon abinci ne na tande tande da makulashe akasar Hausa musamman arewacin Nigeria... Yanada dadi sosai da amfanu ajikin Dan Adam,musamman idan yaji su albasa,tumatir..baking daga kasashen wake suna sanshi sosai...abinci be da ake samo a ko ina acikin garin kano....#NAMANSALLAH

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 12tsokar nama
  2. 1 cupkuli kuli
  3. 1/4 cupyaji dakakke
  4. Maggi star 2_3
  5. 1 1/2 tsponga
  6. Gishiri kadan
  7. 1/4 cupmai
  8. Kayan kamshi
  9. 1/4 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xakiyi falan falan da naman ki,sai kiyi marinating dinshi da maggi,gishiri,mai Kadan...ki barshi tsawon awa 3

  2. 2

    Sai ki hada dakakken kuli kulinki,yaji,maggi ki jujjuya

  3. 3

    Sai ki dauko naman ki,ki soka tsinken tsire ajiki

  4. 4

    Sai ki sa naman cikin hadin kulin,ki jujjuya ko ina yaji,sai ki Dan yayyafa ruwa akan naman me kuli

  5. 5

    Bayan minti goma sai ki Dan shafa mai da brush ko tissue ajikin naman

  6. 6

    Sai ki hada garwashi,kisa waya asaman garwashi nesa da garwashin saboda kada tsiren ki ya kone sai ki daura akan wayar idan gefe 1 tayi sai ki juya dayan gefen

  7. 7

    Xaki iyayi akan gas ba sai kin daura garwashiba Kamar haka

  8. 8

    Idan yayi ki sauke,idan ya Dan sha iska,ki yayyanka tumatir,kabeji,albasa ki nannade acikin takardar tsire..aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khabs kitchen
Khabs kitchen @cook_12518412
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes