Soyayyar doya da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Soyayyar doya hade da kwai ,yanada matukar Dadi musamman ma ayi breakfast dashi kokuma alokacin watan Ramadan anayin Buda Baki dashi..

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

minti goma
  1. Doya
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Maggi

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Dafarko xa,a fera doya sannan ayanka round shape

  2. 2

    Se asa ruwa a tukunya a tafasa adan saka gishiri kadan,yayi Kamar 5 minute

  3. 3

    Se asauke idan yadahu,se asaka Mai a wuta yayi. Xafi,dama kinfasa kwai kinsa Maggi da citta kadan

  4. 4

    Seki hade sosai kidinga daukan doyanki kinasawa acikin Kwan kina sowaya,Amma Mai kadan xa,ayi amfani dashi,idan yasoyu akwashe....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes