Farfesun kayan ciki
It's delicious try it 2day
Steps
- 1
Ki wanke kayan cikin sosai sosai kisamu colender kitsanesu
- 2
Ki yanka albasa sosae kixuba aciki kixuba kayan kanshi citta,masoro,Galic,star anex,maggi,gishiri kijuyasu duka kibarsu a colender kirufesu suyi kusan 40min to 1 hour
- 3
Bayan nan saiki xubasu acikin tukunya kixuba ruwa yadda xaidafasu saiki kunna wuta kidora kibarshi yadawo
- 4
Idan yakusa tsotsewa saiki sauke
- 5
Kisamu wata tukunyar kidora kixuba mai kisa albasa bayan yasoyu saiki sa attaruhu kisoya sama sama saiki tsaida ruwa kadan inyatafasa kixuba kayan cikin aciki kidan kara maggi da spices saiki rufe kibarshi yayi 10min to 15 saiki sauke
- 6
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Yellow Moong Dal Soup😋
Anoli Vinchhi
-

Tips How to Preserve Banana at Home
Krishna Biswas
-

Sanuber Ashrafi
-

Rekha Bapodra
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sweet Glutinous Rice in Palm Sugar Syrup
Pinkblanket's Kitchen
-

Shah Anupama
-

Maggie Conlon
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Matt K
-

FMBJen
-

Lance Wilson
-

Amrah Bakery
-

Amisha Chheda
-

Harminder Kaur Sethi
-

Vijeta Priyam
-

Yellow Habanero Pepper Ogbono Soup
Ifeoma Obianagha
-

Cooktard
-

Sushma Singhji001@gmail.com
-

Rani Imran
-

Raka Bhattacharjee
-

Yui Miles









Comments