Alkubus na alkama me nama a tsakiya
Steps
- 1
Zaki tankade garin alkama da flour ki zuba a roba kisa yeast,sukari,gishiri ki juya ki zuba butter ko mai ki juya sosae sannan kisa ruwan dumi ki kwaba ki rufe ki barshi ya tashi.
- 2
Sae ki samu containers dinki ki shafa mai sannan ki debo kwabinki ki dunkulashi kisa dambu a tsakiyarsa ki sake dunkulashi kisa a container sae ki Barbada habbatussauda ko kantu ki jerasu a steamer ki barshi ya kara tashi.
- 3
Ki kunna wuta in ya tashi sosae a container kisa Leda ki rufe sannan kisa murfi.
- 4
In yayi zaki soka tsinke a tsakiyar in kinga yafito bbu komai ajikinsa sae ki sauke ki budeshi yasha iska.
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Dahi Baingan (Eggplant in Yoghurt Gravy)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

Rehana Wasim
-

Sarvat Hanif
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Matt K
-

FMBJen
-

Lance Wilson
-

Chicken Yakhni Biriyani in one pot
The Epicurean Feast
-

Cook With Aiza Mom
-

Aaron Anderson
-

salma bako
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

nick.freeman91
-

Rui Okita
-

Areeba Masroor
-

Ndunge Mary
-

The Epicurean Feast
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10417312















Comments