Farfesun naman rago da dankalin turawa
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke namanki kidora kan wuta kibarshi yadahu
- 2
Sai kidauko jajjage kisaka a tukunya ki zuba mai kadan ki soya sannan kizuba a cikin dafaffen namanki
- 3
Ki fere dankalinki kiyanka kanana sai kizuba kan naman sannan kizuba kayan kamshi dana dandano kijuya sannan kibarshi ya kara dahuwa kadan
- 4
Idan kikaga dankalinki ya dahu sai kisauke
- 5
Acii lfy.. za’a iya ciinda white rice, pasta or bread and tea ☕️
Similar Recipes
More Recipes
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Pretty Peri
-

Namrata sarmah
-

Sampada Shrungarpure
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Larry Jackson
-

cindybear
-

Air Fry with Me
-

Ashley Clare
-

Hajar Kitchen
-

Ñôôri Màlîk
-

Mutton yakhni polaw potato green piece
Nargis shaikh Shaukat
-

Ñôôri Màlîk
-

Ñôôri Màlîk
-

Brandy T.
-

Dill or Tarragon Béarnaise Sauce
Chef Bryce
-

kishwar jahan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10536093
















Comments