Gashash Shen chin chin mai color
Chin chin mai dadi 😋😋😋😋😋🍽️🍽️🍽️🍽️
Steps
- 1
Zaki saka fulawar a bowl kisaka sugar da baking powder kamshi Madara ta gari ki juya ki aje gefe kidauko robar kwabin da zakiyi kisaka kwai da butter and color kiyi mixed sai ya hade sai kidinga dibar wannan fulawa mai hadi kina zubawa kina juyawa
- 2
Zaki juya sosai da sosai har komai ya hade ki dauko tare dinki da abinda murzawa kina murzawa kina yankewa idan kikaga kin gama sai ki kunna oven dinki kisaka takarka acikin tiren gashi
- 3
Sai ki dinga jerawa kina zubawa kisaka tiren gashi a oven dinki sai ki rufe ki saka zafi amma ba sosai ba kibarsa bayan minutes kiduba zakiga yagasu ki juye kikara saka wani aciki har kigama ba wuya ga dadi ga taushi by Mom ayman an afnan
Similar Recipes
More Recipes
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Deepa Rupani
-

Hema Wane
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Chef Mommy Nessa
-

Dan Flynn
-

Leelumae
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Roat (Bihari Community Special)
Hina Ibrahim
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Hafsert Khalyfa
-

Sasher's_confectionery
-

Hafsert Khalyfa
-

Ñôôri Màlîk
-

Ñôôri Màlîk
-

Hafsert Khalyfa
-

Ñôôri Màlîk
-

Ñôôri Màlîk










Comments