Steps
- 1
Zaki gyara tsakin masara ki wanke sa,ya fita tas babu tsakuwa.Sai ki dora ruwa a tukunya ki zuba gishiri dai-dai misali,ki barshi ya tafasa.Sai ki zuba tsakin ki juya ki bashi Dan lokaci Sai kisa muciya ki dan jujuya shi sai ki rufe ki barshi ya dahu.
- 2
Idan ya dahu sai a zuba a faranti yasha iska.Za'a iya ci da manja/man kulli,Ganyen latas,albasa,tumatir,kokomba,dafafen Kwai da yaji.Aci Lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

Mridula Srivastava
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Creamy Mushroom with Herb Rice
Sammy_veg
-

Easy Clam Chowder Low-fat Method
Spicy George Foreman
-

Maggie Conlon
-

Baked Chicken Meatballs(low carb)
CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

A-Bomb
-

Spoonfuls of Inspiration
-

Nafisat Misbahu -

Bint Ahmad
-

Farzana Memon
-

Ameenah Saidu
-

Smoked Dried Panla(Blue Whiting) Fish Gravy and White Rice
Ifeoma Obianagha
-

kymaitama -

Wanjiku Wamum Salome
-

Priyanjana Bala
-

Fatima M Aji
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10690570














Comments