Miyar egusi

Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen @cook_18928738
Miyar egusi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki markada kayan miya wato tumatur da attaruhu da albasa.sai ki dora manja da mangada a wuta ki yanka albasa,ki zuba kayan miyan ki dama kin gyara kayan ciki da ganda kin dafasu,sai ki zuba a ciki kisa karafish din kisa kayan dan dano
- 2
Sai ki kawo egusi ki zuba a ciki ki juya dama kin yanka water leaf kin wanke da ifirin din da curry leaf sai ki zuba ki barshi Ya soyu shknn sai aci da tuwo
- 3
Wasu suna kwaba egusi su sashi kamar dan wake cikin miya Dan yayi kamar kyau
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11041806






sharhai