Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Mangyada
  3. Tarugu
  4. Tattasai
  5. Maggie
  6. Curry
  7. Citta
  8. Gishiri
  9. Tafasasshen naman Shan
  10. Ruwan tafashen nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki yanka albasa Wadatatciya kisa mangyada kisoya sama sama seki xuba jajjagen kayan Miyarki, kisoya su sosai sesunsoma kamshi kixuba su Maggie da Curry tareda Dakakkiyar Cittar

  2. 2

    Seki Xuba Tafasasshen Naman akai kikara soyasu seki xuba Ruwan Tafashen naman akai Kikara Ruwa Kisasu Maggie seki Rufe kibarsa harse yatafa ruwan seki Bude ki kakkarya taliyarki kisaka kisa cokali ki motsasu sosai Dan kar ya dunkule kirufe kinayi kina Budewa kina Motsawa sbd ita taliya Bataso anabarinta seta dunkule

  3. 3

    Data Nuna shikenan seci taliya da Zafi yafi dadi Gaskiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

Similar Recipes