Kayan aiki

  1. Tumatur da attaruhu da albasa
  2. Water leaf
  3. Curry leaf
  4. Sinadarin dan dano
  5. Manja da man gyada
  6. Ganda da kayan ciki da bishashen kifi
  7. Egusi da karafish
  8. Citta kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki markada kayan miya wato tumatur da attaruhu da albasa.sai ki dora manja da mangada a wuta ki yanka albasa,ki zuba kayan miyan ki dama kin gyara kayan ciki da ganda kin dafasu,sai ki zuba a ciki kisa karafish din kisa kayan dan dano

  2. 2

    Sai ki kawo egusi ki zuba a ciki ki juya dama kin yanka water leaf kin wanke da ifirin din da curry leaf sai ki zuba ki barshi Ya soyu shknn sai aci da tuwo

  3. 3

    Wasu suna kwaba egusi su sashi kamar dan wake cikin miya Dan yayi kamar kyau

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
waze kawo semo ga miya ta kammala 😋

Similar Recipes