Steps
- 1
Da farko zaki dibo waken ki ki gyara shi sai ki wanke.
- 2
Kisa shi a tukun ya kisa ruwa ki aza,ki bashi yai ta dahuwa. Idan kikaji ya dahu Sai ki juye a kwalan da ki bashi.
- 3
Sai ki dakko wata tukunyan ki wanke ta ki aza ruwa, kahin ruwan ya dahu Sai ki wanke shinkafan ki ki aje, ruwan na tafasa Sai kisa shinkafan ki. In ya tafasa Sai ki juye shi a kwadan da shima.
- 4
Ki hada shinkafa da waken ki ki motse
- 5
Ki wanke tukun ya daya kizan ya ruwa kadan Sai ki Sai shinkafan ki da wake. Ruwan na tsotsewa Sai ki kwashe a kula...
- 6
Ki wanke latas dinki da timatir da albasa da koran tattasai, ki yayyan ka abinki, shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

1 Ingredient Watermelon Sorbet
Rumana Irfan
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Brad's Blackened Rockfish with Dirty Rice
wingmaster835
-

Mushroom Pepper Masala Recipe 😋😋
Rochef's Cooking
-

Kulsoom Bukhari
-

Supriya Devkar
-

Padmini Venkatesan
-

Mad Cook
-

Whizzle
-

jenscookingdiary
-

Saugaat Singh
-

Bhumik Gilhotra
-

Er. Amrita Shrivastava
-

shubham -

Amanda Yu
-

Amanda Yu
-

mitesh -

shravani j
-

Simran Batra
-

dady's doll











Comments