Steps
- 1
Ki jika shinkafan tuwo ta kwana a jike. Sai ki wanke ki fitar da cup guda ki dafa shi. Ki tsane ruwanshi ki juye a cikin waccan shinkafar ki jujjuya sosai
- 2
Sai a markada. A zuba yeast, da sugar
- 3
Ki zuba gishiri da yoghurt
- 4
Sai a jujjuya
- 5
Daga nan sai ki rufe ki bar shi ya tashi. Amma kar ya yi over rising. Sai ki diba kullun a wani container
- 6
Ki zuba mai a tanda idan yayi zafi sai ki zuba
- 7
Idan dayan gefen yayi sai ki juya
- 8
Enjoy
- 9
- 10
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Princess Amrah know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Lord どうま
-

Sangita Vyas
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Laal Maas (Mutton Curry - Rajasthani Style)
Bethica Das
-

Bhavnaben Adhiya
-

Ankita Kapil Varshney
-

Mukti Sahay
-

Darshana Patel
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Yoggi
-

Elyse Rose
-

Renee Mancioso
-

skunkmonkey101
-

Sadaf Nouman
-

Diksha Singh
-

M.A.DFoodie
-

Jyoti Vaibhav Sharma
-

Jyoti Vaibhav Sharma
-

skunkmonkey101
-

Ñôôri Màlîk
-

Mamake Quincy
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Oreo Birthday 🎂 Cookie 🍪 Shake
Crock Pot Girl 🤡
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11446595























Comments (2)