Meatpie

Na koyeshi né awani Cookpad class da akayi a Kano wanda chef su’ad takoya mana@tnk
Meatpie
Na koyeshi né awani Cookpad class da akayi a Kano wanda chef su’ad takoya mana@tnk
Steps
- 1
Dagarko na dauko nikakken nasamai cita da tafar nuwa duk na jujjuya suka hade jikinsu cikin naman sosai,sai nazuba mai a kasko sai kuma na zuba albasa dayadan yi sai nasa namana,daya farà brown sai naza karas dina,dafaffan dankali na,kabeji sai nasa kayan kanshi da na dandano.
- 2
Sai na tankade fulawa ta,nasa gishiri aciki,nazuba butter,najuya sosai bi jikin ta
- 3
Nasa baking powder ta nakuma sa kwai daya aciki najuya,sai na dauko ruwa na hada shi sosai,sai na dan bugashi to shi ba yasan bugawa sosai kamar doughnut
- 4
Daga nan sai na dauko cutter sai na hada shi sosai
- 5
Tnk su’ad#tnk# Cookpad kano
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Laura
-

Tra Cul
-

PittbullMom2014
-

Chris Jordan
-

Rashmi Kapil Garg
-

Hira Naz
-

ankita divay -

Catfish and plantain Peppersoup
Olawande
-

Sanuber Ashrafi
-

Faiza Ghazi
-

Areeba Muhammed
-

Harminder Kaur Sethi
-

Jhansi
-

Vedangi Kokate

















Comments