Steps
- 1
Zaki sama bowl ki xu a flour kisa salt da yeast kiyi mixing
- 2
Saikisa ruwa ki kwabashi da Dan karfi saiki barshi ya tashy
- 3
Bayan ya tashi saikisa frying pan a wuta ki gasa
- 4
Nayi using local way of baking it nee inda nayi amfani da icce bayan ya Kama sainasa rushi a pot na dorata Kan iccen
- 5
Da pot din ta dauki zafi sainike deban kwabina Ina dikawa a jikin pot din ta gefe da gefe idan na cika pot din saina rufe nabarshi ya gasu
- 6
Haka nayi harma Gama Zaki iyachi da Mai da kuli Sai tomatoes onion cucumber and cabbage
- 7
Idan Kuma kinaso kichi da vegetable soup,,,,,, enjoy 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Rib Eye Steak with Wild Mushroom Sauce and Roasted Vegetables
Foodiegeektrish
-

Durreshahwar Khan
-

Jhansi
-

Beena Radia
-

Sarvat Hanif
-

Mukti Sahay
-

"Yum Yum Cluck and Spud" Vegetable Medley
VeryHungryFairy
-

Cream Cheese Stuffed Mushrooms
Air Fry with Me
-

Midnightchef
-

A-Bomb
-

Jose Ojeda Jr
-

Open Faced Philly Cheese Steak Sandwich
moose6165
-

vishal panchal -

Rashida Minhaj
-

Girish Kumar -

Leyona Wangari
-

Mild Red Curry with Prawns and Mango
Sean Strydom
-

Sakshi Arora -

sarita Sharma
-

Tanuja Keshkar -

alicia Kuria
-

Laju Gehani






Comments