Steps
- 1
Zaki Fara wanke tsakinki ki ajiye a side
- 2
Saiki yanka veggies dinki da albasa da Dan girma Shima ki wanke ki ajiye a side
- 3
Saiki wanke kayan miyanki ki jajjagasu
- 4
Saikisa ruwa a pot idan tadauko zafi sakisa daddawa ga citta kibarsu sutafasa
- 5
Saiki kawo tsakin ki zuba kiyita juyawa a hankali har yayi kauri saiki zuba kayan Miya da albasa
- 6
Kibasu some minutes saiki bare kifinki ki zuba ki zuba veggies dinki kisa Maggi da gishiri
- 7
Ki juya idan suka hade saikisa manja ji juya sosai saikibarshi a wuta kadan domin ganyen Sudan dafu kadan saiki sauke
- 8
Shikenan kingama fatenki(abinchin zazzau)
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Chocolate Dump Cake Recipe(4 ingredients)
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Garlic Parmesan Hasselback Potatoes
Chef Mommy Nessa
-

Khubi Vashi
-

Red Velvet Donuts#valentinedishcontest
Roopal Mandavia
-

Lehar Batheja
-

Bharti Dhiraj Dand
-

Neelima Mishra
-

Umma Ruman
-

Lehar Batheja
-

vidhi vazirani
-

Kim Govender
-

Asiyah Naveed Roghay






Comments