Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya dai dai yawan garinki. idan ruwan ya tafasa sai ki kashe wutar. Sai ki juye garinki a cikin tafasasshen ruwan sai ki rufe tukunyar. Bayan 2 mins sai ki bude tukunyar ki tuka garin ya tuqu. Shikenan sai ki kwashe.
- 2
Ki zuba manja a tukunya sai ki zuba jajjagen attaruhunki da albasa. Ki soya na 1 min sai ki zuba crayfish, daddawa, maggie sai ki tsaida ruwa. Ki gyara kifin ki ki wanke sai ki zuba da albasa da ginger. Idan suka tafaso sai ki zuba danyar kubewar ki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Ninja foodie/Instant Pot Twice Baked Potatoes Casserole #mommasrecipes
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Lauren Maxwell
-

Indie
-

Hiroko Liston
-

Dum aloo(without onion and garlic)
Sukhesh Ghose
-

Mrs Irfan
-

The- Scrumptious Palace
-

Ummu Sumayyah -

Oummie Oumar
-

Umme Yousuf
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Erika
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11657136









Comments