Paten Accha

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Duk da yake masu sanaà basu son bayar da recipe na girkin su. Ni inaaga idan kin taimaki yar uwar ki ba fadiwa bane babu competition saboda kowa rabon shi yakechi. Hana wani baze sa ki samu ba.
Ayi kokari ataimaki juna.

Paten Accha

Duk da yake masu sanaà basu son bayar da recipe na girkin su. Ni inaaga idan kin taimaki yar uwar ki ba fadiwa bane babu competition saboda kowa rabon shi yakechi. Hana wani baze sa ki samu ba.
Ayi kokari ataimaki juna.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Accha kofi
  2. 5Shanbo
  3. Sure/yakuwa
  4. Kafi likita
  5. Sanga sanga
  6. Zogala
  7. 1Albasa
  8. Tafarnuwa5
  9. 4Tandano
  10. Kayan kamshi chokali 1
  11. Wake chokali 1
  12. Danyar gyada chokali 1
  13. Mai
  14. Tantakwashi ko busashen kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki daka gyada da wake tare suyi lukui lukui

  2. 2

    Se ki wanke kassan ki, ki tafasa tareda dakakken hadin wake da gyada su dahu sosai

  3. 3

    Se ki nika shambo da albasa da tafarnuwa ki soya da mai sama sama

  4. 4

    Seki hade su tare ki qara ruwa ki saka zogala kadai su dahu sosai

  5. 5

    Ki wanke acca ki rege ta ki cire qasa sannan ki zuba sauran ganyen sanga sanga da kafi likita da sure se ki zuba acca

  6. 6

    Kiyita motsawa kada ki tsaya se kin ga yayi kauri sosai se ki rufe minti 2 zuwa 3 se ki sauke.

  7. 7

    Kiyi packaging mazubi me tsafta kisamo disposables da spoons na roba

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes