Gasassen tattabara(baru)

Gasassen tattabara(baru) Yanada dadi sosai musassam inka,iyagashi,,yayi dadi sosai yarana sunyi santinshi😋😋
Gasassen tattabara(baru)
Gasassen tattabara(baru) Yanada dadi sosai musassam inka,iyagashi,,yayi dadi sosai yarana sunyi santinshi😋😋
Steps
- 1
Dafarko nasamu tattabana guda 4 nabayar aka yankamin
- 2
Bayan anyanka nabayar akafige,nayankacinta yagyarata sosai,naciccire abun zubarwa na wanke ta sosai
- 3
Na yankata yanda.nakeso gunduwa gunduwa NOTE (wasu basuyankata haka suna yanka tsakiyanta suke gasata a haka)
- 4
Na barbada Mata maggi dayaji dadan mangyada kadan...nahada wutana na sa karfen akai bayan nawanke karfen,,nazuba baruna akai nasa wuta kadan kadan Dan yamin gashi mekyau..
- 5
Shikenan cikin nayi najuya bayan,shima yyi..natabbatar ko,Ina yyi saina sauke,nasa yaji agefe sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Deepti Johri
-

Nutan Shah
-

Santy Coy
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

The Most Amazing Banana Cake Recipe
Ellen_A3
-

Blackberry-balsamic roasted chicken breast 💜
Tatiana Schwarzer
-

LITTLE_Chef
-

Sabiha Mirza
-

Walies Flavour Services
-

Madhumita Bishnu
-

Kruti Bhatt
-

Samantha B
-

Oats and wheat flour pizza crust on tawa
Ritzz_food_variations -

Malobika RakshitSaha
-

Sondus
-

stella's Kitchen
-

Chicken Jalfrezi and Fried Rice
Kashaf Khan












Comments