Baskin masara with vegetables soup

Lavender kitchen
Baskin masara with vegetables soup
Lavender kitchen
Steps
- 1
Zaki wanke tsakin masararki sai kizuba a madambaci (pot steamer) ki turarashi nafarko sannan ki sauke ki sa gishiri da mai ki kara yayyafa masa ruwa dan yai taushi sosai kimaida shi wuta harya turara
- 2
Zaki wanke kayan miyarki da veges dinki ki greating attaruhun da albasa
- 3
Zaki dicing carrot ko ki sherading dansa ki yanka cabbage ki gyara
- 4
Zaki seasoning Naman ki dora a wuta har yai laushi sai ki soya kayan miyar sama sama hade da naman sai dan zuwa ruwa dai2 yadda zayi dan kauri ba tsararo ba kisa peast da carrot da idan sun dahu sai kisa cabbage din aciki kisa low heat yaturara sai ki serving da biskin ki
Similar Recipes
More Recipes
-

Namrata sarmah
-

Dave Vishakha
-

Restaurant style Paneer Onion 🧅 Lachcha Paratha 🫓
Alka Bhandari
-

Joshua Dirks
-

Joshua Dirks
-

Joshua Dirks
-

ZMA
-

Amazing Foodies
-

Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Katatonickat
-

Elyse Rose
-

purple_acied
-

alfredsanpedro
-

Katatonickat
-

Passi Vikshali
-

Sapna Tyagi 👩🏻🍳
-

Instant indomie noodles with eggs
Kemmy Onchangu
-

Spurthi Rao
-

Noureen Naveed
-

Pratima Pandey
-

Helly shah
-

Bottle gourd (Sorakkai) Chutney
Swathi Emaya







Comments (4)