Alale da kayan lambu

Alale da kayan lambu
Steps
- 1
Dafarko xaki tsince wakenki ki tsurfashi Sai a wanke shi ki cire dusa
- 2
Sai ajuye shi a maxubi mai kyau
- 3
Sai ki dauko tattasai,attarugu,albasa Sai ki gyra su ki wanke sai ki xuba a cikin wakenki da kika gyara shi idan kina da bukatar tafarnuwa xaki iya sa wa a markado miki gaba daya
- 4
Idan an markada Sai ki dauko maisa girki dandano da gishiri da curry ki xuba Sai mangyada shima ki xuba carrot dinki ma ki yayyankashi ki xuba sai dafaffan kwai shima kiyan ka shi a ciki sai ki karawa kullin ruwa dai Sai bukata
- 5
Sai dauko ledar ki kifara kullawa har ki gama
- 6
Ki kunna wuta ki dora shi xuwa mintuna arba'in ya dahu
- 7
Aci da kunu ko shayi ko lemo
Similar Recipes
More Recipes
-

Laju Gehani
-

Seema Sharma
-

Sudipa Gope
-

Hetal Poonjani
-

Ifeoma Obianagha
-

Muniswari.G
-

Amrita Chakroborty
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Vilde!:)
-

Mridula Srivastava
-

Southwest Chicken and Rice Quinoa
Cameron Smith
-

Sun-Dried Tomato Spinach Pasta
Bossy Panda
-

Aiden
-

Nancy Hann
-

Scallion Ginger Meatballs w/ Bulgogi Sauce
The Cast Iron Soulé
-

Aunty Hawwa
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Hiroko Liston
-

Pretty's_Kitchen
-

Pretty's_Kitchen
-

Nargis shaikh Shaukat
-

ZMA
-

Scallion Ginger Meatballs w/ Bulgogi Sauce
The Cast Iron Soulé
-

Sammy_veg




Comments
sannu da qoqari girki yayi kyau
Don Allah shiga wannan group a Whatsapp do min in turo miki video yadda zaki koma Hausa App https://chat.whatsapp.com/IPnkZGrpOuc2QGdVy39Tdz
Cookpad- Ayi dahuwa cikin farin ciki!