Dan sululu

Dan sululu Abinci ne na Arewacin Nigeria, yana da dadi sosai, yafi dan wake dadi ma.
Dan sululu
Dan sululu Abinci ne na Arewacin Nigeria, yana da dadi sosai, yafi dan wake dadi ma.
Steps
- 1
A dama garin alabo da ruwa kadan, kamar damun cin cin dan mulmulawa akeyi
- 2
A daura ruwa a wuta a jira tafasan sa, kafin a mulmula kullin alabon, idan ruwan ya tafasa a zuba kwallon alabon a barshi ya dahu
- 3
Kar a rufe tukunyan dan gudun kar ya zuba don yana kumfa, sai dai a kare tukunyar kadan
- 4
Sai a soya manja, a daka yaji mwi dadi a hada dashi.
- 5
Idan ya dahu, a juye a colender sai a zuba a plate, a saka soyayyan manja da yaji, za'a iya saka ko wani irin vegetables, cabbage, tomatur, tattasai, green pepper, onion aci dashi dan karin dadin abun
- 6
Aci lafiya, Nagode.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Keshma Raichura
-

Pumpkin Pie Baked Oatmeal Cups
Christina
-
![Chocolate Scones [Eggless Recipe] A picture of Chocolate Scones [Eggless Recipe].](https://img-global.cpcdn.com/recipes/4b3fb4adec00679b/240x240cq80/chocolate-scones-eggless-recipe-recipe-main-photo.jpg)
Chocolate Scones [Eggless Recipe]
Spoonful Passion
-

🧑🏽🍳🧑🏼🍳 How To Make Thai Drunken Noodles At Home • Pad Kee Mao Recipe |ThaiChef Food
ThaiChef food by chef Peach
-

CornDog21
-

Vina Upasani
-

Swati Agarwal
-

Savaira Momin
-

Sheba Awais Butt
-

Suman Lohani
-

Nandini
-

Boiled yam & egg in cabbage sauce
Sweet Chops Plus
-

Garima Gupta
-

Tina Hiju
-

Annie Khanani









Comments