Nigerian egg roll
Yana da dadi sosae ga kuma kosarwa.
Steps
- 1
Dafarko Zaki Sami kwai ki dafasu saiki bare bawon idan sun dahu ki wanke ki ajiye shi a gefe.
- 2
Saiki sami mazubi mai kyau ki xuba flour, Baking powder, gishiri, d kuma sugar ki juya saiki fasa kyau daya ki kara juyawa dganan saiki rinka xuba ruwa da kadan kadan kina kwabawa harsai ya kwabu saiki rufeshi yyi 10 mins hka. Dganan saiki gutsira ki gutsira ki mulmula shi saiki fadadashi saiki dauko dafaffen kwai ki guda daya ki saka a cikin flour saiki mulmula shi hka xakiyita yi harki gama.
- 3
Saiki xuba mai a frying pan ki dora a wuta yayi zafi saiki soyashi harsai yayi golden brown saiki tsame shi. Aci dadi lafia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pall payasam with almond milk, rice dumplings, (Paal kozhukattai in Tamil)
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Japanese style fried chicken with Soy sauce, ginger and garlic
Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Apple Cinnamon Oatmeal Muffins
Leelumae
-

Adrianne Meszaros
-

Leelumae
-

Rory McGarry
-

Mai Tarek
-

Tanvi
-

Nikita Sarraf Rita
-

Sunita Chakrabarty
-

Gull E Shah
-

Nalamisha
-

Gull E Shah
-

Neha Dua
-

Gull E Shah
-

Sarah Ali 🧑🍳















Comments