Fried vegetable Couscous
Its yummy😋😋
Steps
- 1
Zaka/ki samu tukunyar ka, sai ka/ki sa mai ishasshe ki daura akan wuta sai ki sa albasa ba mai yawa ba kadan aciki, a zuba kuskus guda 1,sai kidin ga juyawa har tsawon minti 3-5, sai a kashe wutar. Daga nan kuma sai ki jajjaga kayan miyarki ki yanka albasa sai ki samu tukunya ki daura akan wuta ki sa man gyada ki zuba albasa aciki ki da kayan miyan ki aciki Ki barsu su soyu da kyau sai ki sa kayan kamshin ki kda kuma tafa sasshen naman ki ki juya sai kisa maggi da gishiri a ciki ki Asa karas
- 2
Ki dan barsu su soyu sai kisa ruwan zafi aciki Kisa koren tattase aciki kibarsu su tafaso, sai ki kunna gas din wannan soyayyar kuskus din ki zuba wannan kayan hadin a ciki ki juya sai ki rage wutar gas din ki rufe ki barshi ya dahu. Shi kena sai ki kwashe. An gama FRIED VEGETABLE COUCOUS.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Poha Kheer or Chirer Amrita Bhog
Kumkum Chatterjee
-

Maeli -

Valerie Nixon-Schefer
-

Meme
-

Low calorie Turkey meatball soup
Valerie Nixon-Schefer
-

Bianca Brycker
-

alfredsanpedro
-

Aditya Gupta
-

Rajveer Kaur
-

food_my_soul
-

Komal Akash Wadhwa
-

Bina Anjaria
-

Sabrina Yasmin
-

Sarwat Bilal
-

Afshan Shahnawaz
-

Ghazala Israr
-

Nayna Shah







Comments