Miyar Allayahu

Miyar Allayahu
Steps
- 1
Zaki fara jika bussashen kifinki cikin zuwan zafi da gishiri ki rufe tsawon minti 10
- 2
- 3
Sannan ki wanke ganyen ki duka 3 se ki soya albasa cikin mai idan ta soyu se ki fara zuba ganyen allayahu kiyi ta juyawa har ya dan fara taushi seki saka ugu da kafi likita kiyi ta motsawa baa tsayawa kada ya kone sannan baa saka ruwa
- 4
Zakiga ya rage yawa sosai sekisaka kifinki a rariya ya rage ruwa se kisaka kifin cikin allayahun ki saka dandano idan kinaso ki sakawata albasa se ki kashe wuta sannan ki rufe ki barshi ya sulala
- 5
Irin wannan myar tai dadi datwon acca ko tueon alkama masu son sakwara ma zasu jidadin ta dafatar zaku gwada idan da hali
Similar Recipes
More Recipes
-

Lobio – Georgian Red Bean Stew
giorgi chubinidze
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Small Batch Carrot Cake with Yoghurt Frosting (GF, DFO)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🍕♻️ Fridge-Clear-Out Cheesy Bread Pizza
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Syeda Hira Mujadid
-

Syeda Hira Mujadid
-

Karl
-

PittbullMom2014
-

Beef Meatballs w/ Roasted Potatoes and Spicy Asparagus
The Pineapple Cooks
-

Missy Farris
-

Purvi Modi
-

Pinky Jesani
-

Mukta Shukla
-

Monika gupta
-

Flavoratte Kitchen
-

Saryia Shariq
-

Maijidda Mukhtar
-

Epseeta Panigrahi
-

Anu's Delight

















Comments
Thank you so much , I will try insha allah