Yajin Zogale

Umma Ruman @cook_19811177
Shi wanan yaji yana da matuqar anfani ga masu ciwon suga ,zasu iya cin Alale da shi domin lapiya cikinsu,wanda ma ya na buqata zai ci
Yajin Zogale
Shi wanan yaji yana da matuqar anfani ga masu ciwon suga ,zasu iya cin Alale da shi domin lapiya cikinsu,wanda ma ya na buqata zai ci
Steps
- 1
Zaki samu zogale ki kisata ta bushe cikin innuwa ba cikin rana ba,sai ki sa barkonon ki cikin rana tare da tafarnuwanki su bushi sosai sai kinhada ko daka tari da saurakayan da ni anbata,shi barkono zakisa daidai buqatar yajiki Dakikisu,Amman dai zugala tafe yawwa,kuma zaki iya cinsa da doya ko dankali ko miyar kuka
Similar Recipes
More Recipes
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Ivy Seng
-

Nutan Shah
-

Amrita Chakroborty
-

Bhavnaben Adhiya
-

Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Hannah V
-

Moimoire_
-

One Pan Lemon Parmesan Chicken and Asparagus
icancervive10
-

Ummu Sumayyah -

Anuradha harwani
-

Saba Butt
-

payl rani -

asma syed
-

Shamila Ali
-

Strawberry Mochi (Ichigo Daifuku) 🍓
Yui Miles
-

Fatima Mustafa
-

Augie's Confectionery
-

Madhumita Bishnu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14525914




Comments