Dan wake

Hafsy kano2020
Hafsy kano2020 @hafsamuhammadhassan
Kano

Ba sabon abu banedan wake andade anayinsa, kawai nace ina kwadayin yin dan wake bari inyi, ga yanda nayi nawa

Dan wake

Ba sabon abu banedan wake andade anayinsa, kawai nace ina kwadayin yin dan wake bari inyi, ga yanda nayi nawa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Water
  3. Kanwa
  4. Kuka
  5. Cabbage
  6. Yaji
  7. Tumatir
  8. Maggi
  9. Manja
  10. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawarki saiki zuba kuka yar daidai misali aciki dana kinjika kanwarki agefe

  2. 2

    Saiki taci wannan kanwar kixuba acikin fulawar kina damawa da whisker yadanyi ruwa amma ba tsululu ba dan kardai yyi tauri sosai,

  3. 3

    Idan kika gama kwa6ashi yakwa6u sosai dama kindora ruwanki atukunya yatafasa saiki dinga jajjefa kwa6in fulawarki aciki daidai girma da kikeso idan yadahu saiki kwashe,

  4. 4

    Ki xuba awani ruwanda ban, sai ki xuba a plate da mai da yaji kisa tumatir da albasa da cabbage,with maggi aci lpy😉

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsy kano2020
Hafsy kano2020 @hafsamuhammadhassan
on
Kano

Comments (4)

Similar Recipes