Romuwa

Wanan dahuwa ta na da dadi sosai kuma ta na gyara fata jikin mutum insha Allah
Romuwa
Wanan dahuwa ta na da dadi sosai kuma ta na gyara fata jikin mutum insha Allah
Steps
- 1
Dafarko zaki daka tomatur dinki da tatasai da tafarnuwa citta Albasa da tarugu a turmi sai ki kwashi kisa qasa naman rago sai kizuba dukk wayan kan a wota kisa magi gishiri da mai kadan sai ki a zasu lokaci goda
- 2
Sai kizamu kabejenki babba goda ki yankashi manya manya ko kiqara yanka Albasa ki sai romuwa qashin ya dafu sosai sai kizuba kabeje da Albasa da ya tafaso su daya sai ki kashe saboda ba'ason so dafu sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

Bolognese Sauce (Fast Version & Traditional Version)
Gaetano Spampinato
-

Bethica Das
-

Tasty Crispy Curry Leaves Majedar Fritter
Ramaben Joshi
-

Daneji Kitchen
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Eazy-Peazy AirFryer BBQ Chicken
laurylavoie
-

Salmon with Blood Orange-Honey-Habanero glaze
Tonight We Cook
-

Alice M. Dale
-

Chicken marsala /with angel hair pasta
Joseph Rus
-

Rekha Rathi
-

Meme
-

Farzana Memon
-

Neha Dua
-

Zaatar bake varieties (Zaatar Roll, Croissant, and bread)
Amee Shaherawala
-

Sana Jinabade
-

Mitali Jain













Comments