Miyar busheshen kubewa

Miyar busheshen kubewa
Steps
- 1
Ki jajjaga attarugu,albasa, citta da tafarnuwa ki aje a gefe.
- 2
Ki tafasa namanki ko kifi da kayan dandano,albasa citta da tafarnuwa.idan yayi sai ki tsaida ruwan miya kisa jajjagen kayan miyanki, dandano, daddawa da gishiri sai ki rufe ya dahu kaman na minti 30.
- 3
Bayan ya dahu sai ki kawo garin busheshen kubewarki ki kada,ki kada kauri yadda kike so.kisa dan kanwa kibarshi ya dahu na tsawon minti 2-3 daganan miyar busheshen kubewarki tayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fried Strawberries with Mozzarella and Halva 🍓
OnlyProven Recipes
-

Priyangi Pujara
-

Deepti Johri
-

naokoyyy
-

Vidyutaa Kashyap
-

Beena Radia
-

A Delicious and Easy Oven-Baked Fish Recipe! 🐟✨
Yummy everyday
-

Poha Fried Cups / Flattened Rice Fried Cups
Madhumita Bishnu
-

Eazy-Peazy AirFryer BBQ Chicken
laurylavoie
-

Salmon with Blood Orange-Honey-Habanero glaze
Tonight We Cook
-

Alice M. Dale
-

cherrie dem
-

Zainab’s kitchen❤️
-

Vegan Baked Crispy Cauliflower
Natalie Marten (Windsor__Foodie)
-

TimTim cakes and more
-

Rae
-

Blueberries Ganache Gelatin Tart
Nia Hiura
-

Hina Ibrahim
-

Juicy shaslik sticks with orange juice
@Tehmina_Ameen















Comments