Tuwon Shinkafa Miyan Alaiyahu

Abincin hausawa kuma abincine me kara lafiya
Tuwon Shinkafa Miyan Alaiyahu
Abincin hausawa kuma abincine me kara lafiya
Steps
- 1
Dafarko zaki aza tukunyarki akan wuta sai zuba ruwa
- 2
Ki wanke shinkafar tuwonki ki zuba acikin tukunyar dakika daura
- 3
Idan shinkafarki ta dahu tayi laushi sai ki tuka ki kwashe. Shikenan kin gama shinkafar tuwonki
- 4
Dafarko zaki wanke namanki sai ki daura a tukunya kisa kayan sinadari kamar tafarnuwa,albasa,maggi,gishiri,curry da mix spicy idan yayi laushi sai ki sauke
- 5
Miyan Alaiyahu
Zaki yanka Alaiyahunki ki wanke sai ki dauko kayan miyarki sai ki jajjaga konkiyi blending
- 6
Sannan sai ki samo tukunyanki ki daurashi a wuta sai ki zuba man ja
- 7
Idan man janki tayi zafi sai ki zuba albasa da tafarnuwa sai ki dauko wannan kayan miyan da kikayi blending sai ki zuba sannan ki rufe tukunyan
- 8
Idan kayan miyanki ya soyu sai ki dauko naman da kika tafasa sai ki zuba a cikin kayan miya da kika soya sai ki dan zuba ruwan naman iya yanda kike bukata sai ki cigaba da soya kayan miyan
- 9
Idan miyan ki ta soyu sai ki dauko kayan sinadarinki wata su maggi kenan da kaya kamshi sai ki zuba sai ki juya
- 10
Sannan dai ki dauko alaiyahun da kika yanka sai ki zubashi acikin kayan miya me naman nan dakika soya sai ki rufe tukunyan for2mis
- 11
Ki bude tukunya sai ki juya shikenan miyarmu ta alaiyahu an gama
Aci dadi lafiya 😋😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Crockpot Sausage Potato Cheese Casserole
cindybear
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rebecca Dunsworth
-

Brad's Bacon and Pimento Cheese Pub Dog
wingmaster835
-

Ifeoma John
-

Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Smoked Bacon Wrapped Stuffed Pork Loin Roast
StephieCanCook
-

Risotto with Asparagus & Shrimp
Globlie Girl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Meme
-

Pork Lechon Belly in Ninja Foodi
7641 islands
-

Chelcy pancholi
-

Chef_From_Uae.
-

Neha Malhotra
-

Walies Cuisine
-

مريم اب -

Chelcy pancholi
-

Komal Shah
-

Monika gupta
-

Charlie
-

Sneha Seth






Comments