Share

Ingredients

30mins
  1. Alayyahu
  2. Kayan miya
  3. Curry
  4. Seasoning
  5. Salt
  6. Oil
  7. Onions
  8. Meat

Cooking Instructions

30mins
  1. 1

    Ki dora nama a tukunya kisa mashi albasa da spices ki barshi ya dahu

  2. 2

    Ki yanka alayyahu yanda kike so,ki wanke da gishiri ki aje.ki gyara kayan miya ki blending

  3. 3

    Ki dora mai a tukunya ki sa mashi albasa in yayi zafi ki zuba kayan miyanki ki soyasu su soyu,sae ki zuba namanki da romon shi ki motsa,ki zuba sauran spices ki motsa ki barshi ya tafasa sae ki zuba alayyahu ki rufe tukunyar in yayi laushi sae ki kashe wuta ki motsa.

  4. 4

    Kina iya ci da tuwo,farar shinkafa ko taliya.

  5. 5
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
𝑺𝒂𝒓𝒂𝒕𝒖 𝑩𝒂𝒔𝒉𝒆𝒆𝒓
on
Katsina State

Comments

Similar Recipes