Dambun Shinkafa
Ana sanya nutsuwa yayin da aka shiga kitchen 😊❤️
Steps
- 1
Zaki wanke shinkafar ki, ki tsane ta ki zuba cikin try ki aje ta bushe after ta bushe saiki zuba cikin blender ki barza ta, bayan kin gama saiki saka rariya
- 2
Ki tankad'e da tsakin zakiyi amfani saiki zuba mai cikin tsakin kijuya sosai saiki zuba ruwan dumi kikara mix sosai saiki zuba salt kadan ki juya,
Agefe dama kin dora tukunya saiki saka kwando saman tukunya kisa rariya kan kwandon saiki zuba wannan hadin - 3
Ki rufe ruf duk minutes 5 haka kina yayyafa masa ruwan dumi, after 20/30 yayi rabin dahuwa saiki juye cikin bowl ki kara zuba mai da oil kikara mix saiki zuba Seasoning salt spices kikara mix saiki zuba gyada, zogale, albasa, attaruhu idan kina bukata saiki juya sosai su hade jikinsu saiki mayar kan wuta
- 4
- 5
After 10 mints ya kammala shikenan kin kammala Dambun Shinkafa
- 6
Similar Recipes
More Recipes
-

Kumkum Chatterjee
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

5 Minutes Recipe! Super Easy Basque Burnt Cheesecake
Daruma Cooking
-

Daruma Cooking
-

Spoonful Passion
-

Chef Mommy Nessa
-

alfredsanpedro
-

Teemerh's Cuisine
-

Dhruti Shah
-

Nikki Nikki
-

Monika Jain
-

Umme Ahmad
-

Lauki Halwa/ Doodhi Halwa (Microwave)
Vaishali Suhas
-

@matbakh_zeinab
-

@matbakh_zeinab
-

rama
-

@matbakh_zeinab























Comments (4)