Ingredients

  1. 1 cupFlour
  2. 1Egg
  3. Seasoning
  4. Salt
  5. Spices
  6. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl ki zuba flour ki zuba ruwa ki dama Bayan kin gama damawa ta hade jikinta saiki fasa egg kisa dandano da kayan kamshi saiki kara mix sosai saiki yanka albasa kisa idan kina bukatar attaruhu saiki saka saiki Dora pan wuta kizuba mai wada tacce saiki zuba kullun kisa mai gefe ko ina ya samu saiki rufe bayan minutes kadan hk saiki Bude ki juya daya barin Shima ki kara zuba mai a gefe saiki kara rufewa saiki barta harta soyu shikenan saiki juye cikin plate, aci dadi lfy 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments (3)

Similar Recipes