Watermelon and pineapple juice

NAFEESATOUR @Nafeeskitchens
Watermelon and pineapple juice
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke abarbarki sannan ki yanka ta kananu sai ki ajje agefe. Daga nan zaki dakko kankanarki ki yanka ta kananu yadda zata shiga blander batare da kin samu matsala wajen yin blanding ba, sai ki hada da wannan pineapple din taki ki markadesu yadda kike so. Bayan kingama blanding ɗinki sai ki dakko mataci ki tace sannan ki ajje ta agefe, sai ki dakko sugarnki da flavour (idan kinaso amma, dan ba dole bane ra'ayi ne). Ki zuba sannan ki dauka kisaka acikin fridge, ko kuma ki saka masa.
- 2
Kankara, kibarshi tsawon minti 10 yayi sanyi asha dadi lafiya.😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Padmini Venkatesan
-

Shilpa Shah
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

The Pear Smoothie A Glass Of Nutrition
Rumana Irfan
-

jonnyrskinner
-

Chris Gan
-

Nate Pelham
-

Naomi
-

Saira Imran
-

Sanuber Ashrafi
-

Chane ki dal ka gond wala halwa
Kalpana Rai
-

Anam Sayyed
-

Sarita Srivastava
-

Malin Morgan
-

Saima Sameer Ali
-

Naila Asif
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15788942









Comments