Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki samu bowl mai kyau kisa flour da baking powder, butter da kuma egg,
- 2
Sai ki dauko yeast dinki da kika jiqa da ruwan zafi sae ki xuba aciki ki jujjuya idan ruwan baiji ba sai ki qara amma mai Sanyi.
- 3
Shikenan sae ki daura pan a wuta kisa mai idan yayi zafi sae kina soyawa.
- 4
Sae ki tuqa flour din sosae, sai kuyi rolling kina fitar da shape din da kikeso,
- 5
Sai ki hada Maɗii idan sugan ya narke yadanyi danqo dai ki sauke
- 6
Shikenan angama ayi dahuwa cikin farin ciki💃
- 7
Idan kingama wannan sae ki daura tukunya a wuta kisa sugar da ruwa da lemon tsami kadan
- 8
Sannan ki dauko dublan dinki kina sawa a cikin ruwan sugar din.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16703908




sharhai (4)