Sakwara da Miyar Agushi😘

Sakwara da Miyar Agushi😘
Steps
- 1
Dafarko za'a fera doya a wanke a yayyanka sai asaka a tukunya azuba ruwa a barbada gishiri kadan a barshi Yaa dahu sosai sai a wanke turmi da tabarya a shafa musu mangyada afara daka doyan ana yii ana yayyafa ruwan Zafi ko adunga saka tabaryar a ruwan zafii haryayi a kwashe a leda
- 2
Za'a jajjaga su kayan miyan harda tafarnuwa sannan a juye a tukunya a saka maggi da crayfish a diga ruwan kanwa ko baking powder a barshi yaaa tafasu sai a soya mangyada a zuba a tafashashshen kayan Miyar in Yaa Dan soyu sai a zuba wa agushin ruwa a dama shiii a zuba amiyar a jujjuyaaa a barshi Yaa dahu bayannan sai asaka yankakken ugu da albasar da aka wanke da gishiri a ka tsane a kwando
- 3
A barshi yayii sama sama sai a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

ZMA
-

🍆🥔🌶️ Chatpata Aloo Baingan Bharta
Khanfaiziya5 -

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Greco Recipes
-

cindybear
-

Crock Pot Girl 🤡
-

beccajjm
-

Fatima Muhammad Sani
-

Jack Roberts -

Karisa Moodley
-

Toddler lunch idea Fish, fruit and veg
Karisa Moodley
-

cindybear
-

Walies Cuisine
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Paul Thompson















Comments